Saturday, September 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake tsallakar da mata ruwa a wani gari da babu gada

Wannan wani gari ne da babu gada inda saidai a rika daukar mata a wuya ana tsallakawa dasu.

Hakan yasa mutane nata Allah wadai da shuwagabannin yankin.

Sannan an rika kira ga mutane dasu rika zaben shuwagabanni na gari dan hakan zai iya kasancewa akan kowa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar shugaban kasa, ta yi magana kan rahoton cewa an kama me dafawa shugaban kasa abinci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *