Friday, August 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Sabuwar Wakar da Rarara yayi ta Malam yayi Rawa wadda ake cewa da Pantamin yake

Rarara ya saii sabuwar wakar malam yayi rawa ba wai ba wadda mutane da yawa ke cewa da Pantami yake.

A cikin wakar dai an ji ya danganta Pantami wanda shine dan takarar Gwamnan jihar ta Gombe a karkashin jam’iyyar PDP da cewa dan kwaya ne.

@kahuturarara

Malam Yayi Rawa baiwa ba Zaizo kan YouTube channel dinmu gobe idan Allah ya kaimu @Aishatulhumairah

♬ original sound – Dauda Kahutu Rarara
Karanta Wannan  Ji yanda ta kaya bayan da Sanata ya cewa daya daga cikin ministocin da suke tantancewa tana da kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *