
Tauraruwar Tiktok me aiki a Saudiyya, Hajiya, Hajara ta bayyana cewa, Idan Kina aiki gidan larabawa, Balarabe ya dauko kyauta ya baki.
Tace to ki shirya zai nemeki, zaki biyashi.
Yace Larabawa basuwa mace me aiki a gidansu kyautar banza, idan kuwa suka miki to sai kin biyasu.