
Wannan matashiyar wadda ‘yar darika ce ta bayyana cewa, Sheikh Dahiru Usman Bauchi bau rasu ba yana nan da rai tare dasu.
Tace ko tafiyar da yayi da son ransa ya tafi ba wai mutuwace ta daukeshi ba.
Lamarin nata ya jawo cece-kuce saboda hadda zage-zage ta hada.