
Baffa Hotoro ya bayyana Sheikh Khalifa Sani Zaria da jami’an tsaro suka kama da cewa matsafi ne boka.
Ya bayyana hakane a martanin da yake kan zargin cewa an baiwa Malam Sheikh Khalifa Sani Zaria kudi yayi addu’a.
Ya bayyana cewa dama Allah ba zai karbi irin wannan Addu’a ba dan kuwa dan kudi aka yi ta.