Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Sheikh Khalifa Sani Zaria, Matsafine>>Inji Baffa Hotoro

Baffa Hotoro ya bayyana Sheikh Khalifa Sani Zaria da jami’an tsaro suka kama da cewa matsafi ne boka.

Ya bayyana hakane a martanin da yake kan zargin cewa an baiwa Malam Sheikh Khalifa Sani Zaria kudi yayi addu’a.

Ya bayyana cewa dama Allah ba zai karbi irin wannan Addu’a ba dan kuwa dan kudi aka yi ta.

Karanta Wannan  Yanda me dafa babbar tukunyar Shinkafa ta Najeriya, Hilda Baci ta taka cikin tukunyar ta kuma wanke ta da Mofa ya jawo cece kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *