Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ango da Amarya sun dauki hankula sosai saboda salon Murnar bikinsu da suka yi

Wannan wani Ango da Amarya ne da suka dauki hankula sosai saboda salon Murnar Bikinsu da suka yi.

Bidiyonsu ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka rika muhawara akai.

Karanta Wannan  Bidiyon da aka ganni tare da sanata Adams Oshiomhole ba AI bane>>Inji Matarnan me yin fina-finan Alfasha da aka ganta tare da Sanata Adams Oshiomhole yana mulmula mata kafa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *