Wannan wani dan Najeriya ne da ya bayyana cewa, shekarunsa 2 bai yi amfani da bankinsa ba amma yana zaune kawai sai yaga Alert na naira Miliyan 24.
Ya dauki hankula inda mutane ke ta bashi mabanbanta shawarwari.