
Babban yaron Naziru Ahmad Sarkin Waka, Abba C Sale ya bayyana cewa idan Dauda Kahutu Rarara dan Allah ya gina masallacinsa ba sai ya nunawa Duniya ba.
Amma duk da haka yace yana fatan Allah ya bayar da lada idan dan Allah yayi.
Ya bayyana hakane a Bidiyon daya saki a Tiktok.
A yaune dai Dauda Kahutu Rarara zai bude katafaren masallacin da ya gina a mahaifarsa dake Kahutu.