Saturday, April 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu bai shiga cikin garin Jos ba, A filin jirgin da ya sauka aka kai jama’ar da lamarin ya rutsa dasu ya gana dasu, lamarin ya jawo cece-kuce sosai

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ziyarar da ya kai jihar Filato, bai shiga cikin gari ba a filin jirgi ya tsaya.

Saidai kirawo wadanda lamarin ya rutsa dasu aka yi zuwa filin jirgin saman ya gana dasu acan.

Hakanan shugaban ya bayyana cewa, Filin jirgin ba wutar Lantarki gashi kuma yana son komawa gida.

Wannan Lamari dai ya jawo suka da Allah wadai ga shugaban kasar

Karanta Wannan  Daga ƙarshe dai Ruƙayya Muhammd, Matashiyar da ta yi alƙawarin ba da kyautar kuɗi Naira Miliyan 50 da gida da mota ga wanda zai aure ta, ta yi aure. Muna fatan Allah Ya su zaman lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *