Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Bazan baku ko sisi ba amma na muku Alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba>> Shugaba Tinubu ya gayawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a Jos

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyanawa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a jihar Filato cewa ba zai basu ko sisi ba.

Yace Amma zai musu ta’aziyya kuma zai musu alkawarin cewa hakan ba zata sake faruwa ba.

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ziyarar da ya kai jihar Filato.

Karanta Wannan  Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma'aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *