Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu ya gana da Firaiministan Ingila, saidai kalar tafiyar shugaba Tinubun ta dauki hankula sosai

Shugaba Tinubu bayan kammala ziyara a fadar sarautar kasar Ingila, ya kuma kaiwa Firaiministan Ingila, Keir Starmer ziyara a ofishinsa.

Yanda shugaba Tinubu ke tafiya lamarin ya dauki hankula sosai inda aka rika bayyana ra’ayoyi mabanbanta akai.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyon sabuwar wayar iPhone 17 Pro da kamfanin Apple suka yo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *