Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron Fina-finan Hausa, Saheer Abdul me garin Danwake ya saje cikin Larabawa suna ta tikar rawa

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul kenan a wannan Bidiyon inda aka ga ya saje da Larabawa suna ta tikar rawa irin ta Al’adun larabawan.

Ya wallafa Bidiyon ne a shafinsa na Tiktok.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya aika da wakilai kasar Ingila dan su gana da Sanata Ike Ekweremadu dake tsare a gidan yarin kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *