
Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai nada Ali Nuhu Minista.
Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.
Saidai da alama ya fadi wannan maganane cikin Raha inda a karshe yake cewa, amma sai Ali Nuhun yayi sadaka da garin Danwake.