Wednesday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Soyayyar ‘yan Arewa dake BBNaija 11, Yusuf da Bluetopia na ci gaba da bayyana

‘Yan arewa dake soyayya a shirin BBNaija11, Yusuf da Bluetopia soyayyar tasu na ci gaba da bayyana da kuma daukar hankali.

A yanzu dai wani Bidiyon su ne ya bayyana inda aka ga sun rungumi juna sannan sun sumbaci juna.

Hakanan ita Bluetopia sai kara yin abubuwan daukar hankali take a shirin.

Karanta Wannan  Matar soja Abbas mai suna Husaina Iliyasu ta cika gwarzuwa kuma jarumar da samun irin ta sai an tara mata 1000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *