Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: An gano cewa yawancin kayan miyan da ‘yan Najeriya ke amfani dasu akwai tsutsa a ciki

Rahotan kafar DW ya bayyana cewa akwai tsutsa a mafi yawan kayan miyan da ‘yan Najeriya ke amfani dasu.

Rahoton dai ya dagawa mutane da yawa hankali inda ake ta cewa ya kamata hukumomi su dauki mataki.

Karanta Wannan  Nima ban amince da kirar da akawa Wike daga PDP ba>>inji Gwamnan jihar Flato>>Caleb Mutfwang

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *