Thursday, April 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da Sanata ‘Yar’adua Shinkafar Azumi da ya raba musu, sun ce basa so

Suma mutanen jihar Katsina sun mayarwa da sanata ‘Yar’adua da shinkafar da ya aika musu inda suka ce basa so.

An ga yanda suke mayarwa da sanatan shinkafar a wani Bidiyo da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Tafiye-Tafiyen da Tinubu yayi sun kawowa Najeriya zuba jari na dala Biliyan $50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *