Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon tabargazar da Gfresh yayi inda yace, Halittar Arziki da Talauci Kuskure ne

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Inda aka fara samun kuskure, shine halittar Talauci da Arziki.

Ya bayyana hakane yayin da yake magana akan Rikicin A’ishatulhumaira da Baana inda Baana ya soki Mijin A’ishatulhumaira Rarara da kaita wajan ‘yan siyasa suna kamata.

Gfresh yace shima zai nemi ganin shugaban kasa, ya kai mai matarsa shima ya kakkamata.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7567541775271791880?_t=ZS-9128FDYFs1o&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi wanda yayi ikirarin shi dan dariqa ne ya dauki hankula bayan da aka ganshi yana shan Qiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *