Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron mawakin Najeriya, Asake tare da mahaifiyarsa a kasar Saudiyya

Tauraron mawakin Najeriya, Asake kenan tare da mahaifiyarsa a kasar Saudiyya inda ya je aikin Umrah.

An gansu tare suna annashuwa.

Karanta Wannan  Majalisar Dattawa ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *