Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar Mawakiyar Najeriya, Tiwa Savage a Landan tana kallon yanda Arsenal ke nuna kofin Premier League da suka dauka

An ga Tauraruwar mawakiyar Najeriya Tiwa Savage tana daukar hoto a Birnin Landan sanye da kayan Arsenal.

Ta je wajan da Arsenal suke nuna kofin Premier League da suka dauka ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bayan A'isha Humaira da Rarara, Bana ya sake kafe Bidiyon Dan Majalisa Yusuf Adamu Gadgi inda yake sukhar Bidiyon da suke a matsayinsu na ma'aurata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *