Sunday, September 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar me yankan Farce dake Lagos ta dauki hankula bayan da ta je har dakin Otal ta yankewa wani Kwastomanta farce

Wannan wata me yankan Farcece a Lagos wadda ta bayyana cewa, Kwastoma ya bukaci ta je dakin Otal ta mai home service.

Ta nuna yanda lamarin ya faru.

Bidiyon nata ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: An canja rigar ɗakin Ka'abah wato Kiswa kafin a fara shirye-shiryen fara aikin Hajji na wannan shekarar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *