Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Tawagar motocin shugaban daliban jami’ar Federal University Dutse da suka dauki hankula

An ga Shugaban daliban jami’ar Federal University Dutse da tawagar motocinsa da suka dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

An kuma ga yanda masu bashi kariya ke zagaye dashi suna bashi kariya.

https://twitter.com/i/status/2021552925034905643

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio yana tafiya da kyar ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *