Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tshàgyèràn Dhàjì da muke dasu ba daga wata kasa suke ba ‘yan Najeriya ne kuma ‘yan Arewa>>Inji Sanata Shehu Sani

Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna ya bayyana cewa, ‘yan Bindigar da ake dasu a Arewa ba daga wata kasar waje suke ba ‘yan Arewa ne.

Yace Fulatanci da Hausa suke yi.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai.

Karanta Wannan  Subhanallahi: Tauraruwar Tiktok Habiba Dorayi na shan ruwan Allah Wadai saboda sabon Bidiyon bhatsaa da ta yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *