
Malamin Addinin Islama, Abdulfatahi Sabi Tijjani ya yi ikirarin cewa bayan zaman da aka yi da Malam Lawal Triumph ya kasa bayar da hujjar kalaman da yayi.
Yace haka aka yi da Abduljabbar inda daga nan ne aka kaishi kotu.
Yace dan haka suma suna jiran su ga Shima Malam Lawal Triumph ko za’a kaishi Kotun?