
Wata hamshakiyar ‘yar kasuwa daga jihar Kano, Hajiya Hafsa ta bayyana cewa, ta taba yin asarar Gwal na Naira Biliyan 1.5
Ta bayyana hakane a wata hirar da aka yi da ita inda tace a wancan lokacin sai da taita kuka.
Amma tace cikin watanni 6 Allah ya taimaketa ta mayar da kudinta