
Abokin Jarumin Tiktok, Gfresh Al-amin watau Mistin Besty ya hayyana cewa, rayuwar ban tausai da aka ga Ummi Nuhu a ciki ita ta jefa Kanta.
Yace ta samu Daukaka da damarmaki a rayuwa amma bata yi amfani dasu ba.
Yace dole a Tausaya mata amma maganar gaskiya ita ta jefa kanta a cikin irin wannan rayuwa.