Tuesday, November 18
Shadow

Dan guntun Mutumincin da ya rage maka zai zube, Baffa Hoto ga Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba laifi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya caccaki babban malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami bayan da Pantamin yace rike Charbi ba bidi’a bane.

Pantami yace Amfani da charbi ba laifi.

Sannan ya kara da cewa duk malamin da yake da ja, yana maraba dashi.

Anan ne shi kuma Baffa Hotoro yace ya karbi wannan kalubale na malam Pantami inda yace idan Pantami yaki to lallai sauran mutuncin da ya rage masa zai zube.

Karanta Wannan  Sabon Umarni: Daga yanzu duk sojan da aka kai daji ya tabbata ya shekye akalla guda daya kamin ya dawo, idan kuwa ka dawo baka sheke ko guda ba aikinka bai cika ba>>Inji Shugaban Sojoji Janar Christopher Musa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *