Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Wai me mukawa Donald Trump yake son kawo mana khari? Tauraruwar fina-finan Hausa Farida Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Abdullahi ta tambayi cewa wai mukawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump yake shirin kawo mana hari?

Ta bayyana cewa zata koma kauyen Kebbi dan ta san da birane za’a fara.

Karanta Wannan  An kara kama wani kasurgumin me Gàrkùwà da mutane a Filin jirgin Sokoto yana shirin zuwa Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *