Wednesday, August 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Ango da ya ki kula Amaryarsa yake ta danna wayarsa a ranar aurensu ya dauki hankula

Wani Ango ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da yake ta danna wayarsa yaki kula amaryarsa a ranar aurensu.

Bidiyon ya jawo cece-kuce da muhawara a tsakanin masu amfani da kafafen sada zumunta

Karanta Wannan  Atiku bashi da Alkawari>>Inji Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *