Thursday, October 15
Shadow

An yiwa Farfesa Isa Ali Pantami ihun bamayi

An yi wa ɗan takarar gwamnan PDP na jihar Gombe Farfesa Isa Ali Pantami, ihu a Anguwan Tudun Wada, Shamaki, inda jama’a aka jiwo wasu na cewa “ba ma yi ba ma yi”.

Daga: Walid Usman Japanise

Karanta Wannan  Matatar man fetur din Dangote da kamfanin man fetur na kasa, NNPCL sun samarwa kansu wutar lantarki inda suka daina amfani da wutar lantarkin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *