Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Legas da ya zo Kano yayi mamakin yanda ya ga Kanon da kyau, yace ana musu karyar Arewa Kauyece

Wannan wani dan Legas ne da ya je Kano ziyara.

Ya bayyana mamakin yanda yaga Kanon da kyau inda yace ana musu karyar cewa, Arewa Kauyece.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dalilin da yasa naki yin wakar siyasa shine ban son in Zhaghi Kwankwaso in yabi Abba>>Ali Jita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *