Thursday, November 12
Shadow

Kasar Amurka ta bukaci a bata matsuguni a Najeriya

Rahotanni daga Thecable sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta bukaci a bata matsuguni a Najeriya inda zasu ajiye tashar man jiragensu.

Tashar zata rika baiwa jiragensu marasa matuka taimako a aikin kawar da matsalar tsaro a Najeriya.

Rahoton yace an bayyana wata jiha ta Arewa a matsayin jihar da zata baiwa Amurkar matsugunin.

Karanta Wannan  Ji yanda aka yi daurin auren dan ministan kudi ba tare da kowa ya sani ba saboda yace bai son Almubazzaranci musamman saboda halin da 'yan Najeriya ke ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *