Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Najeriya da yaje kasar China ya nuna Bidiyon wani bangare na kasar inda yace ba ko inane a China ke da kyau ba

Wani dan Najeriya da ya je kasar China, ya nuna wani bangare na kasar da ya dauki hankulan mutane.

An ga wajan bashi da banbanci da Najeriya.

Yace ba ko inane ke da kyau a kasar China ba dan wasu dakunan ma idan ka kama, babu Tayil.

https://twitter.com/i/status/2017263132263973279

Karanta Wannan  Ana ta yabawa Ambasada Lawal Kazaure saboda irin biyayyar da yawa Buhari, har jiya bai bar gefen Buhari ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *