Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Anan Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II kenan yayin da ya jewa iyalan tsohon kakakin majalisar Dattijai, Bukola Saraki gaisuwane

Me martaba, Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya jewa, iyalan tsohon kakakin majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki gaisuwar rasuwar Mahaifiyar matar Sarakin.

Da matar Sarakin ta je gaishe da sarki sanusi sai ya kama mata kafada .

Karanta Wannan  Kotu ta yanke hukuncin kìsà ga matashin da ya kona masallata a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *