Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Fasto ya bayyana da yake amfani da ruwa wanda yace wai yana maganin cutuka

Wani Fasto ya bayyana a kafafen sadarwa dake amfani da wani ruwa wanda yace ruwan na warkar da marasa Lafiya.

A Bidiyon faston da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta, an ganshi yana watsawa mutane ruwan inda su kuma kan fara girgiza.

Karanta Wannan  Faransa tawa Senegal 3-1, kalli Maimaicin Kwallon Mbappe data dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *