Friday, September 11
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Talata, 28 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kama ne a tsakanin Naira ₦1,359 zuwa Naira ₦1,365 akan kowace dala.

Farashin a kasuwar bayan fage ta garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa ta kamane a tsakanin Naira ₦1,402–₦1,405 idan mutum sayarwa yaje yi.

Idan kuma saye zaka yi, zaka sameta ne akan farashin tsakanin Naira ₦1,410 zuwa Naira ₦1,412

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bana yayi kira ga Hisbah da Abba El-Mustapha su kama Rarara su hukuntashi saboda Bidiyon daya nuna Rarara din yana taba Khugun wata Amarya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *