Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani katon Kifi da ya fito bakin gaba a kasar Congo ya dauki hankula

Wani katon Kifi a kasar Congo da ya fito bakin gabar ruwa ya dauki hankula sosai.

Jama’a sun taru a bakin gabar suna kallon ikon Allah.

Bidiyon Kifin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Hukumar Federal Civil Service Commission ta sanar da daukar sabbin ma'aikata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *