Saturday, November 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Ba kai ne da kuka ba nine da kuka, nan wani dane yake taya mahaifinsa dan kasar Cape Verde kuka bayan da Argentina ta ciresu daga gasar World Cup

Nan wani Dane yake taya mahaifinsa dan kasar Cape Verde kuka bayan da kasar Argentina ta ciresu daga gasar World Cup.

Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  An bayyana yawan kudin da aka baiwa kowane dan fim da ya je Abuja murnar ranar zagayowar Dimokradiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *