Tuesday, August 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani magidanci da aka kama yana zuwa shago yana cewa, yayi siyayya a bashi canja alhali karya yake

Wannan magidanci ne da aka kama da zamba cikin aminci.

Ya bayyana cewa, yana shiga shagone bai yi siyayya ba sai yace a bashi canjin dari biyar.

Wanda suka kamashi din dai sun bayyana cewa, ba zasu tabashi ba amma suna fatan Allah ya hadashi da daidai dashi in bai daina ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo ya Bayyana: Bidiyon sanatan Najeriya yana lalata da matar aure ya watsu sosai a shafukan sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *