Saturday, October 3
Shadow

Bidiyon Ali Nuhu yana koya rawa ya dauki hankula

An ga Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu yana koya rawa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Lamarin ya dauki hankulan mutane inda da yawa ke cewa kamar ya wuce haka.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya kara aure, 'Yar Kannywood ce ya aura, Ji bayani game da fina-finan da ta yi da sanda aka daura auren

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *