Monday, January 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Matsafi Amfani da Aljanu yanawa mutane tsafin Kudi ya Bayyana a Sokoto

Hukumar ‘yansanda a jihar Sokoto ta kama wani matsafi me amfani da Aljanu yanawa mutane tsafin kudi

Bidiyon kamen nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka kama masu aiki tare dashi suka bayyana irin abubuwan da duke aikatawa a cikin al’umma.

@dahirus.d

Rundar Yansanda a Jahar Sakkwato ta kama Wani da ake zargi da kasancewa Shugaban wata Kungiyar matsafa part 3

♬ original sound – D.S.Danchadi
Karanta Wannan  Facebook zai kori ma'aikata dubu uku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *