Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon wani tsoho dake rawa a wajan Maulidi da ya dauki hankula

Wani tsoho dakw rawa a wajan Maulidi ya dauki hankula sosai bayan da aka ga bidiyonsa a shafukan sada zumunta.

Kalli Bidiyon a kasa:

https://twitter.com/bb_khamees/status/1837826273663414293?t=R_hZyH8aRHUgtZ0lNpgtmQ&s=19

Wasu dai na ganin hakan bai dace ba inda wasu ke cewa duk cikin shauki ne.

Karanta Wannan  'Yan Najeriya na nuna fushinsu bayan da aka ga shugaban hukumar tattara Haraji ta kasa da agogunan Naira Miliyan 90 data Naira Miliyan 150

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *