September 23, 2024 by Auwal Abubakar Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta sakarwa masoyanta sabbin hotuna a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan GWANIN SHA'AWA: Yadda Kiristoci Suke Gadin Musulmai Suna Sallah A Yayin Źanga-Źanģàr Tsadar Rayuwa A Garin Jos