Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Angon ya dauki hankula bayan da aka ga gaban rigarsa ya tashi ana tsaka da shagalin biki, wasu na cewa ya sha maganin karfin maza ne da yawa

Wannan wani Ango ne da gaban rigarsa ya tashi a wajan da ake shagalin aurensa.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu ke zargin cewa wai ya sha maganin karfin maza ne.

Wasu kuma na cewa iska ce ta hura rigarsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Na yadda da mijina dari bisa dari, kai ko ce min kika yi ga mijina can a gidan Qaruwai, zan ce miki wa'azi ya je musu>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *