Sunday, October 18
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Mawakiyar Najeriya, Teni ke ta kuka saboda cire Najeriya daga gasar AFCON

Mawakiyar Najeriya, Teni Kenan take ta rusa kuka a cikin mota saboda cire Najeriya daga gasar AFCON.

Lamarin ya dauki hankula inda aka ga tana kuka tana baiwa wani me gadi kudi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar shugabab kasa ta bayyana dalilin da yasa shugaba Tinubu bai shiga cikin garin Jos ba ya tsaya a filin jirgi, a ziyarar da ya kai jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *