
Wannan magidancin shine yayi Bidiyon da rahotanni sun bayyana ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
Bidiyon nashi an ganshi tare da ‘ya’yansa da matarsa suna cin naman sallah suna wata kalar waka da ba’a san me suke cewa ba.
Saidai wasu hankalinsu ya kai kan ‘ya’yansa inda suke cewa shin wai duka ‘ya’yansa ne?