Wannan wani matsafin Sarkin Yarbawane yake kokarin hana ruwan sama bayan da sarkin ya fito yana ran gadi.
An ga wasu na ta jinjina masa.
Saidai da yawa sun ce wannan abune wanda ba zai yiyu ba.