
Limamin masallacin Abuja, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa kalaman da Sheikh Abdallah Gadon Kaya yayi a kansa.
Ya kawo Sautin muryar da yace yana dashi ko kuma idan ba haka ba zai kaishi kotu.

Yace zai kaishi kotune kuma zai barshi da Allah dalili shine ba lallai in anje kotun ba a samu sakamakon da ake so.
Sheikh Abdallah Gadon kaya dai ya zargi Sheikh Maqari xa goyon bayan wadanda suka yi batanci ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) inda yace yana da sautin Muryar Sheikh Maqari a matsayin Hujja.