Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Mata ku daina yadda maza na ce muku wai Gabanku ya bude ko waccan nata a matse yake, karya suke masu irin wannan maganar masu karamin mazakutane wanda idan sun saka baya zama a ciki sai ya rika fitowa>>Inji Maryam

Tauraruwar Tiktok, Maryam dake wanke wanken gidaje dana kayan sawa ta yi kira ga mata da cewa, su daina yadda maza na ce musu sun bude.

Tace yawanci maza masu karamar mazakutane wanda idan sun saka bata tsayawa a ciki take fitowa suke irin wannan maganar.

Tace mata su daina shan maganin matsi dan kawai yana bata musu jikine.

@mbacleaningandlaundry

Call us for your cleaning and laundry services,we are located at 62 Road Gwarimpa Abuja

♬ original sound – Mbacleaningandlaundry
Karanta Wannan  Yadda ake kulacca

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *