Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan wata ‘yar Jarida ce data manta cewa tana labarai ta tashi taita tsalle bayan da Ronaldo ya ci kwallonsa ta farko a World Cup 2026

Wata ‘yar Jarida ta dauki hankula a dakin labaransu inda ta tashi taita tsalle bayan dq Ronaldo ya ci kwallonsa ta farko a gasar World Cup.

A wasan su na karshe dai Ronaldon kwallaye 2 yaci.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Tauraron mawakin Hausa, Bilal Villa ya ajiye kudi da wayarsa a titi a Madina ya tafi sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *